[male vocals] Halitan
dan
Adam
baikareba
Sairanda
kamutu
halitanka
yakare
Halintan
dan
Adam
baikareba
Halitan
dan
Adam
baikareba
Dan
uwana
kada
karaina
kurma
domin
kaima
halitanka
baikareba
Halitan
dan
Adam
baikareba
halintan
dan
Adam
baikare
aduniya.
sai
randa
kanutu,
halitanka
zaikare.
Halitan
dan
Adam
baikareba
Halitan
dan
Adam
baikareba
Sai
randa
kamutu
halitanka
yakare.
Halitan
dan
Adam
baikareb
Yar
uwa
kada,
kiraina
gurgu...
domin
ai
kema
halitanki
baikareba....
Halitan
dan
Adam
baikareba
aduniya,
Sai
randa
kamutu
halitanka
yakare.
Halitan
dan
Adam
baikareba.....2×
Masubi
kada
muraina
mutane....
Domin
raini.....
ai,
banamuba
Masubi
mudaina
raini
wajunanmu
Domin
muma
halitanmu
baikareba.
Halitan
dan
Adam
baikareba
Halitan
dan
Adam
baikareba
Kirari.
Masubi,
ubangijinmu
yache,
kada
muraina
halitansa,
domin,
bakaikayisiba,
ko,
kekinyitaba.
amma
wadansu,
sun
dauki
raina
halitan
allah
yazama
masu
ruwan
dare
gama
duniya
bari
allah
ya
dauke
mana
achikin
sunan
yesu
amin.